Shiri na Musamman kan cikar shugaban kasa shekaru 2 kan karagar Mulkin Nigeria, inda Hadiminsa Kan Kafafan Yada Labarai Sha'aban Ibrahim Sharada yai karin Haske kan nasarorin da Aka samu Kan Yan kungiyar boko Haram.

by Biyora • Uploaded: April 04, 2017 18:00

Listen:


Genre:Hip Hop
Tags:

About Shiri na Musamman kan cikar shugaban kasa shekaru 2 kan karagar Mulkin Nigeria, inda Hadiminsa Kan Kafafan Yada Labarai Sha'aban Ibrahim Sharada yai karin Haske kan nasarorin da Aka samu Kan Yan kungiyar boko Haram.:

Shiri na musammam da hadimin shugaban kasa kan kafafen yada labari mallam shaaban ibrahim sharada ya gabatar

License: All Rights Reserved
Statistics:
Last 7 daysTotal
Listens024
Downloads071
Upvotes00
Duration:55:14
Bitrate:56 kbps
Channels:2
Sample Rate:48000

Comments

Biyora
April 04, 2017 19:30
Ok zamu kawomuku ita nan gaba
IbrahimKatagum
April 04, 2017 19:18
Don Allah a samar mana da wannan wakar ya Buhari. Yan Nigeria yanzu ne mu ka samo Shugaba, mai kishin Nigeria. Buhari ba zai cuce mu ba.
 
-:-- / -:--
0