HassanMamman


Member Since: July 22, 2014 00:30

Activity

HassanMamman » Adam Kabir Umar
about 8 years

Assalamu alaikum. Agaskiya M. kabir Ka godewa Allah, Wallahi wannan zabin Allah ne da yayi maka. ba wayonka ba. Nidai a bana nasan dakai ta dalilin tafsirin da kake turawa a facebook na M. Abubakar salihu zariya. wanda kullum nake dounlowding kuma ina turawa mutane da dama na garin Ningi, sanadiyyar haka karatun ya samu watsuwa sassa da dama. Aqarshe Ina Addu'ar Allah ya naka sakayya da gidan Aljannah. kuma inason ka turomin frien requist ta facebook in ka anince na zama daga friends dinka.

HassanMamman joined Kiwi6.
about 8 years
More
Loading...
 
-:-- / -:--
0